Judges 21:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, Isra’ilawa suka yi juyayin ’yan’uwansu, mutanen Benyamin. “Yau an hallaka kabila daga cikin Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُوَ سُكَجِ تَوْسَيِنْ یَنْعُوَنْسُ مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ سُكَثٜىٰ «غَاشِ، يَوْ مُنْ رَسَ ذُرِيَ طَيَ دَغَ ثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila kuwa suka yi juyayin 'yan'uwansu, mutanen Biliyaminu, suka ce, “Yau an hallaka kabila guda daga cikin Isra'ila.