Judges 21:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama da aka yi ฦidaya mutane, sai aka gane cewa babu wani daga mutanen Yabesh Gileyad da yake a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ุฏูุบู ุจูุงูู ุณูุนูุฏูู ุนููู ฺงูุฑูุบู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐููุ ุณููู ุนููู ุชูุฑูุฑู ุจูุง ูููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุฐููููููู ููุจูููฐุดู ุบูููููฐููุฏู ููููุฏู ููููุณูููุซูููฐ ุงููููุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama sa'ad da aka tattara mutanen, aka ga ba wani daga cikin mazaunan Yabesh-gileyad a wurin.