Judges 3:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa suka sāke aikata mugayen ayyuka a gaban Ubangiji, saboda sun aikata wannan mugunta sai Ubangiji ya ba wa Eglon sarkin Mowab ƙarfi a kan Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ كُمَ سُكَسَاكٜىٰيِنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ مُوغُ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ ؞ سَيْ يَهْوٜىٰهْ يَسَا سَرْكِے عٜىٰغْلُوانْ نَ مُواْوَبْ يَيِ ڧَرْڢِے دُواْمِنْ يَيِ غَابَادَسُو، سَبُواْدَ سُنْيِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ مُوغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jama'ar Isra'ila kuma suka sāke yin zunubi a gaban Ubangiji, Ubangiji kuwa ya sa Eglon Sarkin Mowab ya yi ƙarfi, domin ya yi gaba da su.