Judges 3:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wajen gumaka kusa da Gilgal, shi kansa ya juya ya koma ya ce, “Ranka yă daɗe, ina da saƙo na asiri dominka.” Sarkin ya ce, “Ku ba mu wuri!” Sai dukan fadawansa suka fita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عٜىٰهُدْ دَ كَنْسَ يَجُويَ وَجٜىٰنْ دُووَڟُنْ دَ عَكَ سَسَّڧَ نَكُسَدَ غِلْغَلْ، يَكُواْمَ وُرِنْ عٜىٰغْلُوانْ يَثٜىٰ «رَنْكَيَدَطٜىٰ! يَا سَرْكِے، إِنَدَ سَڧُواْ نَأَسِيرِ دُواْمِنْكَ؞» سَيْ سَرْكِے يَثٜىٰ مَسَ «يِشِضُ!» يَجُويَ غَ دَتَّاوَنْسَ يَثٜىٰ «كُبَامُ وُرِے!» دُكَنْسُ كُوَ سُكَ ڢِتَ سُكَ بَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ehud ya juya ya koma daga wajen sassaƙaƙƙun duwatsu kusa da Gilgal, ya ce wa Eglon, “Ranka ya daɗe, na kawo maka saƙo na asiri.” Sai sarki ya ce wa fādawansa, “Ku ba mu wuri!” Dukansu kuwa suka fita, suka ba da wuri.