Judges 3:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Ehud ya matso yayinda shi kuwa yake zaune shi kaɗai a ɗakin sama mai sanyi a fadansa ya ce, “Ina da saƙo daga wurin Allah dominka.” Sarki ya tashi daga kujerarsa,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰهُدْ كُوَ يَجٜىٰ وُرِنْ سَرْكِنْ أَطَاكِنْسَ مَيْ سَنْيِ أَ رُڢِنْ غِدَنْ، عِنْدَ سَرْكِے يَنَ ظَوْنٜىٰ شِ كَطَيْ؞ سَيْ عٜىٰهُدْ يَثٜىٰ «إِنَدَ سَڧُواْ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ ذُوَا غَرٜىٰكَ!» سَرْكِنْ كُوَ يَمِيڧٜىٰ ڟَيٜىٰ دَغَ عِنْدَ يَكٜىٰ ظَوْنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ehud kuwa ya je wurinsa, yana zaune shi kaɗai a jinkakken shirayi mai sanyi. Sai Ehud ya ce, “Ina da saƙo daga wurin Allah zuwa gare ka!” Sarki kuwa ya tashi daga inda yake zaune,