Judges 3:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har ƙotar ma ta shige ciki, takobin kuma ya fito ta bayansa. Ehud bai zare takobin ba, kitse kuwa ya rufe shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَكُواْبِنْ يَشِغَ دُكْ دَ ڧُواْتَرْ، كِڟٜىٰ يَرُڢٜىٰ ڧَرْڢٜىٰنْ تَكُواْبِنْ؞ عٜىٰهُدْ بَيْ ثِرٜىٰ تَكُواْبِنْ دَغَ ثِكِنْ سَرْكِنْبَ، كِڟٜىٰ كُمَ يَرُڢٜىٰشِ غَبَاطَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Takobin ya shiga duk da ƙotar, kitse ya rufe ruwan takobin gama bai zare takobin daga cikin sarkin ba. Ƙazanta kuwa ta fita.