Judges 3:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan da ya tafi, bayin sarki suka zo suka tarar duk ƙofofin ɗakin sama suna kulle, suka ce, “Wataƙila yana bayan gari ne a ɗakin ciki.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يَتَڢِے دَتَّاوَنْ سُكَذُواْ سُكَ تَرَرْ دَ ڧُواْڢُواْڢِنْ طَاكِنْ سُنَ عَكُلّٜىٰ؞ سُكَيِ ڟَمَّنِ كُواْ سَرْكِے يَنَ بَايَنْ غِدَانٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan da ya tafi, fādawan suka zo, suka ga ƙofofin ɗakin suna a kulle, sai suka zaci sarkin ya zaga ne ya yi bawali.