Judges 3:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ƙofar ba, sai suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe. Sai ga shugabansu a ƙasa matacce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَيِ تَجِرَا حَرْ سُكَ غَجِ؞ دَ سُكَغَ دَيْ بَيْبُوطٜىٰ ڧُواْڢَرْبَ، سَيْ سُكَ طَوْكِ مَبُوطِ سُكَ بُوطٜىٰ؞ سَيْغَا عُبَنْغِجِنْسُ عَݣُونْثٜىٰ عَڧَسَا غَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta jira har suka gaji. Da suka ga dai bai buɗe ba, suka ɗauki mabuɗi, suka buɗe, sai ga ubangijinsu a ƙasa matacce.