Judges 3:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke fama jira, Ehud ya riga ya yi gaba. Ya bi ta wajen gumaka zuwa Seyira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُكٜىٰ ڢَامَرْ جِرَا، عٜىٰهُدْ كُوَ يَا رِغَا يَا غُدُ، يَبِے تَ دُووَڟُنَّنْ دَ عَكَ سَسَّڧَ ذُوَا سٜىٰيِرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke ta jira, Ehud ya riga ya tsere, ya wuce sassaƙaƙƙun duwatsu zuwa Seyira.