Judges 3:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin sun kashe mutanen Mowab dubu goma, dukansu jarumawa da masu ji da ƙarfi; ba ko ɗaya da ya tsira.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ لُواْكَثِ نٜىٰ، سُكَ كَكَّشٜىٰ سُواْجُواْجِنْ مُواْوَبْ مَڢِيَ عِيَ يَاڧِ، مُتُمْ وَجٜىٰنْ دُبُو غُواْمَ؞ بَابُوَنْدَ يَڟِيرَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A lokacin ne suka kashe ƙarfafan mutane na Mowabawa mutum wajen dubu goma (10,000), ba wanda ya tsira.