Judges 3:31 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Ehud, sai Shamgar ɗan Anat, wanda ya karkashe Filistiyawa ɗari shida da sandar korar shanun noma, shi ma ya ceci Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ عٜىٰهُدْ كُمَ، سَيْ شَمْغَرْ طَنْ أَنَتْ؞ شِمَا يَثٜىٰثِ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞ يَكَشٜىٰ ڢِلِسْتِيَاوَا طَرِے شِدَ دَ ڧَرَمِنْ سَنْدَا نَكُواْرَرْ شَانُنْ نُواْمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan Ehud kuma, sai Shamgar ɗan Anat, wanda ya kashe Filistiyawa ɗari shida da tsinken korar shanun noma, shi ma ya ceci Isra'ilawa.