Judges 3:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
An bar su domin su gwada Israโ€™ilawa a ga ko za su yi biyayya da umarnin Ubangiji, wanda ya ba wa kakanninsu ta wurin Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุฑู’ุณู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุงู”ูŽฺ ููˆุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุงู”ูŽุบูŽู†ูุŒ ูƒููˆุงู’ ุฐูŽุงุณู ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูŽุง ูƒูŽุงูƒูŽู†ู‘ูู†ู’ุณู ุชูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
don a jarraba Isra'ilawa da su, a gani ko za su yi biyayya da umarnan Ubangiji da ya ba kakanninsu ta hannun Musa.