Judges 3:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma da suka yi kuka ga Ubangiji, sai ya tad musu da mai ceto, Otniyel ษan Kenaz, ฦanen Kaleb wanda ya cece su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุณูุนูุฏูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููููู ูููููุง ุบู ููููููููฐูู ุ ุณููู ููููููููฐูู ููุจูุงุณู ููููุฏู ุฐูููุซูููฐุซูููฐุณูุ ููุชููุงู ุนููุงุชูููููููฐููุ ุทููู ููููฐููุธูุ ฺงูููููฐูู ููููููฐุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi kuka ga Ubangiji, sai Ubangiji ya ta da Otniyel, ษan Kenaz, ฦanen Kalibu don ya ceci Isra'ilawa.