Judges 4:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan Debora ta ce wa Barak, โ€œJe ka! Wannan ita ce ranar da Ubangiji ya ba da Sisera a hannunka. Ba Ubangiji ya riga ya sha gabanka?โ€ Saboda haka Barak ya gangara zuwa Dutsen Tabor, da mutum dubu goma biye da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูœู‰ูฐุจููˆุงู’ุฑูŽ ุชูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุจูŽุฑูŽูƒู’ ยซุชูŽุงุดู! ุบูŽู…ูŽุง ูŠูŽูˆู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุณูุณูœู‰ูฐุฑูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ูƒูŽุŒ ุบูŽู…ูŽุง ุฐูŽูŠู’ ูŠููŠูŽุงฺงู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ูƒูŽุžยป ุณูŽูŠู’ ุจูŽุฑูŽูƒู’ ูŠูŽุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽุฑููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ ุชูŽุจููˆุงุฑู’ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูุชูู…ู’ ุฏูุจููˆ ุบููˆุงู’ู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Debora ta ce wa Barak, โ€œTashi! Gama wannan ita ce ranar da Ubangiji ya ba da Sisera a hannunka, gama Ubangiji yana bi da kai!โ€ Sai Barak ya gangaro daga Dutsen Tabor da mutum dubu goma (10,000) biye da shi.