Judges 4:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Sisera, ya tsere da ƙafa zuwa tentin Yayel, matar Heber Bakene, domin suna da abokantaka da Yabin sarkin Hazor da kuma kabilar Heber Bakene.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً سَيْ سِسٜىٰرَ يَغُدُ ذُوَا تٜىٰنْتِنْ يَيٜىٰلْ مَاتَرْ هٜىٰبٜىٰرْ مُتُمِنْ كٜىٰنِ، غَمَا أَݣَويْ ذَمَنْ لَاڢِيَ ڟَكَانِنْ سَرْكِے يَبِنْ نَ حَزُوارْ دَ دَنْغِنْ هٜىٰبٜىٰرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sisera ya gudu da ƙafa zuwa alfarwar Yayel matar Eber, Bakene, gama akwai jituwa tsakanin Yabin Sarkin Hazor da gidan Eber, Bakene.