Judges 4:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayel ta fito ta taryi Sisera ta ce masa, “Ranka yă daɗe, ka shigo, ka shigo ciki. Kada ka ji tsoro.” Saboda haka ya shiga cikin tentinta, sai ta rufe shi da bargo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَيٜىٰلْ تَڢِتُواْ، تَمَرَبْثٜىٰشِ، تَثٜىٰمَسَ «كَذُواْ نَنْ، يَا مَيْغِرْمَ، كَشِغَ ثِكِنْ تٜىٰنْتِنَ؞ كَدَ كَجِڟُواْرُواْ؞» شِے كُوَ يَبِتَ ذُوَا ثِكِنْ تٜىٰنْتِنْتَ، سَيْ تَرُڢٜىٰشِ دَبَرْغُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yayel ta fito, ta taryi Sisera, ta ce masa, “Shigo nan, ubangijina, kada ka ji tsoro.” Ya kuwa bi ta zuwa cikin alfarwa, ta ɓoye shi bayan labule.