Judges 4:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya ce, “Ina roƙonki, ki ba ni ruwa in sha, ina jin ƙishirwa.” Sai ta buɗe salkar madara, ta ba shi ya sha, sai ta kuma rufe shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ مَتَ «إِنَ ضُواْڧُوانْكِ، كِبَانِ ضُوَ إِنْ شَا، غَمَا إِنَ جِنْ ڧِشِ؞» عِتَ كُوَ تَجٜىٰ تَبُوطٜىٰ سَلْكَرْ مَدَرَ، تَبَاشِ يَشَا، تَسَاكٜىٰ رُڢٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce mata, “Ina roƙonki, ki ba ni ruwa kaɗan in sha, gama ina jin ƙishi.” Ta kuwa buɗe salkar madara, ta ba shi ya sha, ta kuma lulluɓe shi.