Judges 4:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Ubangiji ya sayar da su ga Yabin sarkin Kanโana wanda yake mulki a Hazor. Shugaban mayaฦansa shi ne Sisera, wanda yake zaune a Haroshet Haggoyim.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููุณูุง ููุจูููุ ุณูุฑููููู ููููุนูููููุงููุง ููููุฏู ููููููฐ ู
ููููู ุจูุฑููููู ุญูุฒููุงุฑูุ ููุดูุง ฺงูุฑฺูขูููุณูุ ุดููุบูุจููู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุดููููููฐ ุณูุณูููฐุฑูุ ููููุฏู ููููููฐ ุธูููููููฐ ุงูู ููุฑููุงูุดูููฐุชู ุชู ุงููููุนูู
ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya yarda Yabin Sarkin Kan'ana, wanda yake mulkin Hazor ya ci su da yaฦi. Sisera, wanda yake zaune a Haroshet ta al'ummai, shi ne shugaban sojojin Yabin.