Judges 4:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce mata, “Ki tsaya a ƙofar tenti, in wani ya zo ya tambaye ki, ‘Akwai wani a nan?’ Ki ce masa ‘a’a.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰمَتَ «كِڟَيَ عَبَاكِنْ ڧُواْڢَرْ تٜىٰنْتِنْ؞ عِدَنْ وَنِ يَذُواْ يَتَمْبَيٜىٰكِ ثٜىٰوَ ‹كُواْ أَݣَويْ وَنِ أَنَنْ؟› سَيْ كِثٜىٰ مَسَ، ‹بَابُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce mata, “Ki tsaya a ƙofar alfarwar, idan wani ya zo ya tambaye ki, ‘Ko akwai wani a nan?’ Sai ki ce, ‘Babu.’ ”