Judges 4:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa kuwa suka ƙara ƙarfi gāba da Yabin, sarkin Kan’aniyawa, har suka hallaka shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَيِ تَڧَارَ ڧَرْڢِے سُكَيِ تَڟَنَنْتَاوَ يَبِنْ سَرْكِنْ كَنْعَنِيَاوَا حَرْ سُكَ هَلَكَاشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka yi ta tsananta wa Yabin Sarkin Kan'ana har suka hallaka shi.