Judges 4:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta aika a kira mata Barak ɗan Abinowam daga Kedesh a Naftali, ta ce masa, “ Ubangiji, Allah na Isra’ila ya umarce ka, ‘Je ka, ka ɗauki mutane Naftali da na Zebulun dubu goma tare da kai, ka yi jagoransu zuwa Dutse Tabor.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً وَتَرَانَ تَعَيْكَ عَكِرَا بَرَكْ، طَنْ أَبِنُواْوَمْ دَغَ غَرِنْ كٜىٰدٜىٰشْ عَيَنْكِنْ ذُرِيَرْ نَڢْتَلِ؞ سَيْ تَثٜىٰ مَسَ، « يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَبَاكَ وَنَّنْ عُمَرْنِ، يَثٜىٰ، ‹كَتَڢِے كَتَتَّارَ مُتَنٜىٰ دُبُو غُواْمَ دَغَ ذُرِيَرْ نَڢْتَلِ دَ تَ ظٜىٰبُلُنْ، كَكُمَ جَغُواْرَنْثٜىٰسُ ذُوَا بَبَّنْ تُدُنْ تَبُوارْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta aika a kirawo Barak, ɗan Abinowam, daga birnin Kedesh a ƙasar Naftali. Ta ce masa, “Ubangiji Allah na Isra'ila ya ba ka wannan umarni, ya ce, ‘Ka tafi ka tara mutanenka a Dutsen Tabor, ka kuma ɗauki mutum dubu goma (10,000), daga kabilar Naftali da ta Zabaluna.