Judges 4:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Debora ta ce, “To, shi ke nan, zan tafi tare da kai. Amma saboda yadda ka ɗauki wannan batun, darajar ba za tă zama taka ba, gama Ubangiji zai ba da Sisera a hannun mace.” Saboda haka Debora ta tafi tare da Barak zuwa Kedesh,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دٜىٰبُواْرَ كُوَ تَثٜىٰمَسَ «حَڧِيڧَ، ذَنْ تَڢِے تَرٜىٰدَكَيْ؞ عَمَّا سَبُواْدَ مَتَاكِنْدَ كَطَوْكَ دَرَجَرْ نَصَرَا بَذَاتَ ذَمَ تَاكَبَ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ ذَيْبَادَ سِسٜىٰرَ أَ حَنُّنْ مَثٜىٰ؞» سَيْ دٜىٰبُواْرَ تَتَاشِ تَتَڢِے تَرٜىٰدَ بَرَكْ ذُوَا كٜىٰدٜىٰشْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ta ce masa, “Hakika zan tafi tare da kai, amma darajar wannan tafiya ba za ta zama taka ba, gama Ubangiji zai ba da Sisera a hannun mace.” Debora kuwa ta tashi, ta tafi tare da Barak zuwa Kedesh.