Judges 5:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A wannan rana ce Debora da Barak ɗan Abinowam suka rera wannan waƙa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنَّنْ رَانَ دٜىٰبُواْرَ دَ بَرَكْ طَنْ أَبِنُواْوَمْ سُكَ رٜىٰرَ وَنَّنْ وَاڧَا،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wannan rana Debora da Barak, ɗan Abinowam, suka raira wannan waka,