Judges 5:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da muryoyin mawaฦa a wuraren ruwaye. Suna faษi ayyukan adalcin Ubangiji, ayyukan adalcin mayaฦansa a Israโila. โSaโan nan mutanen Ubangiji suka gangara zuwa ฦofofin birni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุณู ูููููููฐ! ุบูุง ู
ูุฑูููุฑู ู
ูููุงฺงู ุนูุจูุงูููู ุฑูุฌููููุงููู ุณููู ุจูุงุฏู ููุงุจูุฑููู ููุตูุฑูุฑู ููููููููฐูู ุ ุฏู ููุตูุฑูุฑู ู
ูุชูููููฐููุณู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู! ยซุณููู ู
ูุชูููููฐูู ููููููููฐูู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ููุฑููู ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุจูุฑูููููุณู ุณูููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku kasa kunne! Da hayaniya mutane a bakin rijiyoyi Suna ba da labarin nasarar Ubangiji, Wato nasarar jama'ar Isra'ila! Sa'an nan jama'ar Ubangiji Suna tahowa daga biranensu.