Judges 5:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’an nan waɗanda aka bari suka sauko zuwa wajen shugabanni; mutane na Ubangiji suka zo wurina tare da masu ƙarfi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَنً مَاسُ أَمِنْثِنْ دَسُكَ ضَغٜىٰ سُكَ غَنْ‌غَرُواْ وُرِنْ شُوغَبَنِّنْسُ، مُتَنٜىٰنْ يَهْوٜىٰهْ سُكَ غَنْ‌غَرُواْ أَوُرِينَ أَشِرْيٜىٰ دُواْمِنْ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan amintattu sun zo wurin shugabanninsu, Jama'ar Ubangiji suka zo wurina a shirye domin yaƙi.