Judges 5:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan sarautar Issakar suna tare da Debora; I, Issakar yana tare da Barak, yana binsa a guje zuwa kwari. A yankunan Ruben aka kuma bincike zuciya sosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّنْ إِسَّكَرْ سُنَ تَرٜىٰدَ دٜىٰبُواْرَ، عِ، إِسَّكَرْ مَاسُ أَمِنْثِ سُنْ ذُواْ غَ بَرَكْ، أَغُجٜىٰ سُكَبِے بَايَنْسَ ذُوَا ثِكِنْ ݣُورِ؞ عَمَّا ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ تَ رَرَّبُ بَسُ يَنْكٜىٰ شَوَرَا سُذُوابَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin Issaka suna tare da Debora, Hakika, Issaka ya zo, Barak kuma ya zo, Suka bi bayansu zuwa kwari. Amma kabilar Ra'ubainu ta rarrabu, Ba su shawarta su zo ba.