Judges 5:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Mafi albarka a ciki mata ta zama Yayel matar Heber Bakene, mafi albarka na mata masu zama a alfarma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«مَڢِے أَلْبَرْكَثٜىٰ ثِكِنْ مَاتَا، يَيٜىٰلْ، مَاتَرْ هٜىٰبٜىٰرْ مُتُمِنْ كٜىٰنِ، وَدَّ تَڢِے كُواْوَ أَلْبَرْكَ ثِكِنْ مَاتَا مَاسُ ذَمَ عَتٜىٰنْتُنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wadda ta fi kowa sa'a daga cikin mata, sai Yayel, Matar Eber, Bakene, Wadda ta fi kowa sa'a daga cikin matan da suke a alfarwai.