Judges 5:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya nemi ruwa, ta kuwa ta ba shi madara; a ƙwaryar da ta dace da sarakuna ta kawo masa kindirmo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سِسٜىٰرَ يَضُواْڧِ ضُوً شَا، سَيْ تَبَاشِ مَدَرَ؞ ثِكِنْ ڨُورْيَ مَيْݣَوْ، تَكَٰوُاْ مَسَ كِنْدِرْمُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sisera ya roƙi ruwan sha, Sai ta ba shi madara, Ta kawo masa kindirmo a kyakkyawar ƙwarya.