Judges 5:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hannunta ya ɗauki turken tenti, da hannunta na dama ta ɗauko guduma. Ta bugi Sisera, ta ragargaza kansa, ta ragargaza ta huda kunnensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَمِيڧَ حَنُّنْتَ تَطَوْكِ ڧُوسَرْ تٜىٰنْتِ، دَ دَامَنْتَ تَرِڧٜىٰ غُدُمَ، تَبُغِ سِسٜىٰرَ، تَڢَشٜىٰ كَنْسَ، تَهُودَ ڧَشِنْ كَنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta ɗauki turken alfarwa a hannunta, Ta riƙe guduma a guda hannun, Ta bugi Sisera, kansa ya fashe, Ta kwankwatse kansa, ya ragargaje.