Judges 5:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Ba nema suke su raba ganima ba, yarinya guda ko biyu wa kowane mutum, riguna masu launi a matsayin ganima don Sisera, riguna masu ado, riguna masu ado sosai don wuyata, dukan wannan a matsayin ganima?’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹سُنَ نٜىٰمَنْ كَايَنْ دَ ذَاسُ رَبَ، كَايَنْ دَ عَكَ ڨُوثٜىٰ عَيَاڧِنٜىٰ، يَارِنْيَ طَيَ كُواْ بِيُ دُواْمِنْ كُواْوَنٜىٰ سُواْجَ، رِيغُنَ مَاسُ أَدُواْ دُواْمِنْ سِسٜىٰرَ، كَايَنْ سَا وَمَاسُ ݣَوْ نَأَدُواْ كَايَنْ سَرَوْنِيَ دُواْمِنْ إِنْسَا؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Nema suke kurum su sami ganima, su raba, Yarinya ɗaya ko biyu domin kowane soja, Tufafi masu tsada domin Sisera, Rinannun tufafi masu ado domin sarauniya.”