Judges 6:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da mala’ikan Ubangiji ya bayyana wa Gideyon, sai ya ce masa, “ Ubangiji yana tare da kai, jarumi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ يَبَيَّنَ غَرٜىٰشِ، يَثٜىٰ «كَيْ مَيْ ڧَرْڢِنْ ذُوثِيَا، يَهْوٜىٰهْ يَنَ تَرٜىٰدَكَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji kuwa ya bayyana gare shi, ya ce, “Kai jarumi ne, Ubangiji kuma yana tare da kai.”