Judges 6:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gideyon ya ce, โRanka yฤ daษe, in Ubangiji yana tare da mu, me ya sa waษannan abubuwa suka faru da mu? Ina dukan abubuwan alโajabinsa waษanda kakanninmu suka gaya mana game su saโad da suka ce, โAshe, ba Ubangiji ne ya fitar da mu daga Masar ba?โ Amma yanzu Ubangiji ya rabu da mu ya kuma sa mu hannun Midiyawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฌูุฏูุนููููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุนูู
ููุง ููุง ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ุนูุฏููู ููููููููฐูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ ู
ูููฐููุณูุง ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุณููู ุณูุงู
ูููฐู
ูุ ุงููููุง ููู
ู ุฏููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ููููููฐูู ุงููุฏูุงุ ุงููููุง ุงููููููููู ุฏู ููุงูููููููู
ู ุณููู ฺขูุทูุง ู
ููู ุซูููฐูู โนุงูููู ููููููููฐูู ููููฐ ฺููขูุชูุฑู ุฏูู
ูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูโบุ ููููุฐู ููููููููฐูู ููููุงุดูููฐู
ูุ ููุจูุงุฏูู
ูู ุงูู ุญูููููู ู
ูุฏูููููุงููุง!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Gidiyon ya ce masa, โYa shugabana, idan Ubangiji yana tare da mu, me ya sa abubuwan nan suka same mu? Ina kuma ayyukansa masu ban al'ajabi waษanda kakanninmu suka faษa mana cewa, โAi, Ubangiji ne ya fisshe mu daga Masarโ? Amma yanzu Ubangiji ya yi watsi da mu, ya ba da mu ga Madayanawa.โ