Judges 6:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gideyon ya ce, “In lalle na sami tagomashi a gabanka, to, ka ba ni wata alamar da ta nuna lalle kai kake magana da ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِدْعَوْنَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «عِدَنْ نَسَامِ ڢَضٍ جِنِ أَغَبَنْكَ، سَيْ كَنُونَ مِنِ عَلَمَرْ دَ ذَيْ تَبَّتَرْ مِنِ كَيْ يَهْوٜىٰهْ كَكٜىٰيِنْ وَنَّنْ مَغَنَ دَنِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidiyon kuwa ya ce masa, “Idan ka amince da ni, ka nuna mini alama don in sani kai kake magana da ni.