Judges 6:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ina roƙonka ka dakata har in komo in kawo maka hadayata in ajiye a gabanka.” Sai Ubangiji ya ce, “Zan jira har ka dawo.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِنَ ضُواْڧُوانْكَ، كَدَ كَتَاشِ دَغَ نَنْ، سَيْ نَا كَٰوُاْ مَكَ هَدَايَ نَا مِيڧَ مَكَ؞» يَثٜىٰ مَسَ «ذَنْ جِرَا حَرْ كَا دَاوُاْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina roƙonka, kada ka tashi daga nan, sai na kawo maka hadaya ta abinci.” Ya amsa cewa, “Zan tsaya har ka kawo.”