Judges 6:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kan sandan da yake a hannunsa, malaโikan Ubangiji ya taษa naman da burodi marar yistin. Sai wuta ta fito daga dutsen ta cinye naman da burodin. Malaโikan kuwa ya ษace.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ููู
ฺููงู ูููู ุณูููุฏููู ุฏูููููููฐ ุงูู ุญููููููุณูุ ููุชููปู ููุงู
ู ุฏู ุบูุฑูุงุณูุฑููููู ุฏูุดูุ ููุชูุง ุชฺูขูุชููุงู ุฏูุบู ุฏฺูููููฐูู ุชฺูงููุงูููููฐ ููุงู
ููู ุฏู ุบูุฑูุงุณูุฑูุ ุณููู ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ูููปูุซูููฐ ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji kuwa ya miฦa kan sandan da yake hannunsa, ya taษa naman da wainar, sai wuta ta fito daga dutsen ta cinye naman da wainar. Mala'ikan Ubangiji kuwa ya ษace masa.