Judges 6:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ka gina bagade irin da ya dace wa Ubangiji Allahnka a kan wannan tudu. Ka yi amfani da itacen katakon ginshiฦin Ashera da ka sare, ka miฦa bijiman nan biyu hadaya ta ฦonawa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุบููู ุงููุฑููู ุจูุบูุฏูููฐููุฏู ููุฏูุงุซูููฐ ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุนููููู ููููููู ุชููููู ฺงูุณูุงุ ุณูุนููู ููุทููููู ุจูุฌูู
ูููุ ููู
ฺููงู ุดู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏู ุงููุชูุงุซูููฐูู ุบููููู ุงููุดูููฐุฑู ููููุฏู ููุณูุงุฑูููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ka gina wa Ubangiji Allahnka bagade mai kyau a kan wannan kagara. Ka ษauki bijimi na biyu ka miฦa shi hadayar ฦonawa da itacen gumakan da za ka sare.โ