Judges 6:27 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Gideyon ya ษ—ebi bayinsa bakwai ya yi yadda Ubangiji ya ce masa. Amma saboda yana tsoron iyalinsa da mutanen gari, ya yi haka da dare a maimako da rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฌูุฏู’ุนูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ู…ูุชูู…ู’ ุบููˆุงู’ู…ูŽ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ุจูŽุงูŠูู†ู’ุณูŽุŒ ูŠูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุง ู…ูŽุณูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูŠูŽู†ูŽ ฺŸููˆุงู’ุฑููˆุงู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุบูŽุฑูู†ู’ุŒ ุจูŽูŠู’ูŠู ุฏูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุฏูŽ ุฏูŽุฑูœู‰ูฐุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidiyon fa ya ษ—auki mutum goma daga cikin barorinsa, ya yi yadda Ubangiji ya faษ—a masa. Amma domin yana tsoron, mutanen gidansa da na gari, bai yi wannan da rana ba, sai da dare.