Judges 6:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da safe saโad da mutanen garin suka tashi, sai suka tarar an rushe bagaden Baโal, tare da ginshiฦin Ashera da yake kusa da shi, duk an sare, bijimi na biyu kuma aka miฦa hadaya a kan sabon bagaden!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฑููู ุณูููุชูุงุดู ุฏู ุณฺูขูููฐุ ุณููู ุณููู ุณูุงู
ู ุงููููุฑูุดูููฐ ุจูุบูุฏูููฐูู ุจูุนูููุ ุนููู ููู
ู ุณูุงุฑูููฐ ุบููููููู ุงููุดูููฐุฑูุ ููู
ู ุจูุฌูู
ู ููุจููู ููุจูุงุจููู ุฌูุฏูุนููููู ุงููููู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏูุดู ุนููููู ุจูุบูุฏูููฐูู ุฏู ุนููู ุบูููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutanen garin suka tashi da safe, sai ga bagaden Ba'al a farfashe, gumakan kuma da suke kusa da shi, an sare. Bijimi na biyu kuma, an miฦa shi hadaya a kan bagaden da aka gina.