Judges 6:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Yowash ya ce wa taron da suka tayar masa, โZa ku yi hamayya domin Baโal ne? Kuna ฦoฦari ku cece shi ne? Duk wanda ya yi faษa saboda shi za a kashe shi kafin safe. In lalle Baโal allah ne, zai kฤre kansa saโad da wani ya rushe bagadensa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููุงูููุดู ููุซูููฐ ููุฏููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุณููู ฺขูุชู ุณูุชูุงุณูุฑู ู
ูุณู ยซุฐูุงูููู ฺขูุทู ุฏููุงูู
ููู ุจูุนููู ููููฐุ ูููุงู ูููู ุฐูุงูู ฺููู ู
ูุณูููููฐุ ุฏููู ููููุฏู ฺููููู ุงูููููู ูููู ฺขูุทู ุฏููุงูู
ููู ุจูุนูููุ ุฐูุงุนู ููุดูููฐุดู ุฏู ุณฺูขูููฐุ ุนูุฏููู ุจูุนููู ุงูููููู ููููฐ ุชููุงูุ ุจูุฑู ูููู ฺขูุทู ุฏููุงูู
ููู ููููุณูุ ุบูู
ูุง ุจูุบูุฏูููฐููุณู ููููฐ ุนููู ุฑูุดูููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yowash kuwa ya ce wa dukan waษanda suka tasar masa, โZa ku yi hamayya domin gunkin nan Ba'al, ko kuwa za ku goyi bayansa? Duk wanda ya yi hamayya dominsa za a kashe shi da safe. Idan shi allah ne, to, bari ya yi hamayya don kansa, gama an farfashe bagadensa.โ