Judges 6:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya aika manzanni ko’ina a Manasse, yana kiransu su kintsa, haka ma Asher, Zebulun da Naftali, ta haka su ma suka haura su sadu da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكُمَ تُورَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا كُواْعِنَ ثِكِنْ يَنْكِ بِيُ نَ مَنَسّٜىٰ، سَيْ مُتَنٜىٰنْ مَنَسّٜىٰ سُكَ تَتَّارُ سُكَبِيشِ؞ يَكُمَ تُورَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا ذُرِيَرْ أَشٜىٰرْ دَ تَ ظٜىٰبُلُنْ دَ تَ نَڢْتَلِ، سُو كُمَ سُكَذُواْ سُكَ حَطَكَيْ تَرٜىٰ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma aiki manzanni a ƙasar Manassa duka. Su kuma aka kirawo su su bi shi. Ya kuma aiki manzanni zuwa ga Ashirawa da Zabalunawa, da Naftaliyawa, su kuma suka zo, suka haɗa kai da shi.