Judges 6:38 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da faru ke nan. Gideyon ya tashi da sassafe kashegari, ya matse ulun ya kakkaɓe raɓar, ruwan ya cika ƙwarya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ كُوَ يَكَسَنْثٜىٰ؞ دَ جِدْعَوْنَ يَتَاشِ دَ سَسَّڢٜىٰ، يَمَڟٜىٰ ڢَتَرْ، ضُوً رَٻَرْدَ يَظُبَ يَثِكَ ݣُونُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa ya zama Kashegari Gidiyon ya tashi da sassafe, sai ya matse ulun, ruwan raɓa da ya matse daga ulun kuwa, ya cika ƙwarya.