Judges 6:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Na ƙwace ku daga ikon Masarawa da kuma daga dukan hannuwan masu danniya. Na kore su a gabanku na kuma ba ku ƙasarsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَا ثٜىٰثٜىٰكُ دَغَ حَنُّنْ مَصَرَاوَا دَ كُمَ دَغَ حَنُّنْ وَطَنْدَ سُكٜىٰيِ مُكُ دَنِّيَ عَثِكِنْ وَنَّنْ ڧَسَرْ؞ نَا كُواْرٜىٰسُ دَغَ غَبَنْكُ، نَا كُوَ بَاكُ ڧَسَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na cece ku daga Masarawa, da kuma waɗanda suka yi yaƙi da ku a nan. Na kore su a gabanku, na ba ku ƙasarsu.