Judges 7:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abokinsa ya ce, โAi wannan ba wani abu ba ne fiye da takobin Gideyon ษan Yowash, mutumin Israโila. Allah ya ba da Midiyawa da dukan sansani a hannuwansa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููุงูููููุณู ููุงููู
ูุณู ููุซูููฐ ยซูููู! ููููููู ููููููู ุชููููุงูุจูููููฐ ูู ุฌูุฏูุนููููู ุทููู ูููุงูููุดูุ ู
ูุชูู
ููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู! ุงูููููู ููุง ุฑูุบูุง ููุง ุจูุงุฏู ู
ูุฏูููููุงููุง ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููู
ู ุฏููู ุงูู ุญููููููุณู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abokinsa ya amsa, ya ce, โAi, ba wani abu ba ne. Wannan takobin Gidiyon ne, ษan Yowash. Ba'isra'ile! Allah ya ba shi nasara kan Madayanawa da dukan rundunanmu!โ