Judges 7:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, โKu dube ni, ku bi abin da na yi. Saโad da na kai sansanin, ku yi daidai abin da na yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฏููุจูููฐููุ ูููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุ ุณูุนูุฏูู ูููููู ุจูุงูููู ุณูููุณูููููุณูุ ููุฏูู ููููุ ููู ู
ูุง ูููู ุฏูููุฏููู ุญูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce musu, โSa'ad da muka kai sansani, sai ku dube ni, ku yi duk abin da nake yi. Yadda na yi, ku ma ku yi haka.