Judges 7:18 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da ni da dukan waɗanda suke tare da ni muka busa ƙahoninmu, to, ko’ina a kewayen sansanin sai ku busa naku ku kuma yi ihu, ku ce, ‘Don Ubangiji da kuma domin Gideyon.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ نِے دَ ڧُنْ‌غِيَتَ مُكَ بُوسَ ڧَهُواْنِ، سَيْ كُو مَا كُبُوسَ نَاكُ ڧَهُواْنِنْ أَوُرَارٜىٰنْ دَ كُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَ سَنْسَنِنْ، سَعَنً كُيِ إِيهُ كُثٜىٰ، ‹دُواْمِنْ يَهْوٜىٰهْ دَ جِدْعَوْنَ!› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ni da dukan waɗanda suke tare da ni muka busa ƙahoni, sai ku kuma ku busa ƙahonin a kowane gefen sansani, sa'an nan ku yi ihu, ku ce, ‘Ubangiji da Gidiyon!’ ”