Judges 7:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda kowannensu ya tsaya a inda yake kewaye da sansanin, dukan Midiyawa suka fito da gudu, suna kuka yayinda suke gudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูููููููฐ ู
ูุชูู
ู ฺููููู ุงูู ุนูููุฏู ููููููฐ ููููฐููููููฐ ุฏู ุณูููุณูููููุ ุณููู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ุณููู ุบูุฏู ุณููู ุงูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowannensu ya yi tsaye a inda yake kewaye da sansanin. Dukan rundunar Madayanawa kuwa suka gudu, suna ihu.