Judges 8:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, โWaษanne irin mutane ne kuka karkashe a Tabor.โ Suka ce, โMutane kamar ka ne kowane kamar ษan sarki.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฌูุฏูุนููููู ููุชูู
ูุจููู ุธูููฐุจู ุฏู ุธูููู
ูููู ยซููููููฐ ุงููุฑููู ู
ูุชูููููฐููููฐ ูููู ููุดูููฐ ุงูู ุชูุจููุงุฑูุยป ุณููู ุงููู
ูุณู ุณูููุซูููฐ ยซุณููููู ููู
ู ุฏูููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููุงููููููููฐููุณู ููู
ูุฑู ุทููู ุณูุฑููููููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce wa Zeba da Zalmunna, โWaษanne irin mutane ne kuka kashe a Tabor?โ Suka amsa, โKamar yadda kake, haka suke. Suna kama da 'ya'yan sarki.โ