Judges 8:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya juya wajen Yeter, ɗan farinsa, sai ya ce, “Ka kashe su!” Amma Yeter bai zāre takobinsa ba, domin shi yaro ne kawai kuma yana tsoro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَثٜىٰ وَ يٜىٰتٜىٰرْ، طَنْسَ نَڢَرْكُواْ «كَتَاشِ كَكَشٜىٰسُ؞» عَمَّا سَوْرَيِنْ بَيْ ذَارٜىٰ تَكُواْبِنْسَبَ، غَمَا يَنَ جِنْ ڟُواْرُواْ دُواْمِنْ شِے يَرُواْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa Yeter, ɗan farinsa, “Tashi, ka kashe su.” Amma saurayin bai zare takobinsa ba, gama yana jin tsoro domin shi yaro ne.