Judges 8:21 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zeba da Zalmunna suka ce masa, โZo, ka yi da kanka. โYadda mutum yake haka ฦarfinsa.โโโ Ta haka Gideyon ya matso gaba ya kashe su, ya ษauki kayan ado daga wuyar raฦumansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุธูููฐุจู ุฏู ุธูููู
ูููู ุณูููุซูููฐ ูู ุฌูุฏูุนููููู ยซุชูุงุดูุ ููุฐููุงู ุฏููููููู ููููุดูููฐู
ูุ ุบูู
ูุง ุณููู ู
ูุชูู
ู ููุงูููู ููู
ูุฌู ุณูุนููู ุฐููู ูู ุนููููููู ููู
ูุฌูุยป ุณููู ุฌูุฏูุนููููู ููุชูุงุดู ููููุดูููฐุณูุ ููููู
ู ููููุซูููฐ ููุงูููู ุงููุฏููุงูู ุฏูููููููฐ ุงูููููููู ุฑูุงฺงูู
ูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Zeba da Zalmunna suka ce, โTashi da kanka, ka kashe mu, gama yadda mutum yake haka kuma ฦarfinsa yake.โ Gidiyon kuwa ya tashi ya kashe Zeba da Zalmunna. Ya kwance kayan ado daga wuyan raฦumansu.