Judges 8:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa suka ce wa Gideyon, “Ka yi mulkinmu, kai, ɗanka da jikanka, domin ka cece mu daga hannun Midiyawa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ، سَيْ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَثٜىٰ وَ جِدْعَوْنَ «كَيِ مُلْكِنْمُ، كَيْ دَ یَیَنْكَ دَ جِيكُواْكِنْكَ، غَمَا كَاثٜىٰثٜىٰمُ دَغَ حَنُّنْ مَدْيَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mutanen Isra'ila suka ce wa Gidiyon, “Ka yi mulkinmu, kai da 'ya'yanka, da jikokinka, gama ka cece mu daga hannun Madayanawa.”